ha_tq/psa/73/07.md

8 lines
223 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene sakamakon makancewar mugaye?
Daga makancewar sa zunubi ke fitowa da kuma mugun tunani.
# Wane abubuwa mugaye ke yi?
Suna izgilli, fadin mugayen abubuwa, barazanar tashin hankali, kuma suna maganar gaba da sama.