ha_tq/psa/68/30.md

211 B

Mene ne Dauda yace domin tsautawa?

Dauda ya tsauta wa namomin jejin dake zama cikin iwa a kan mutane da kuma bijimai masu yawa da 'yan maruƙa.

Wane ne zai fito daga Masar?

Sarakuna zasu fito daga Masar.