# Mene ne Dauda yace domin tsautawa? Dauda ya tsauta wa namomin jejin dake zama cikin iwa a kan mutane da kuma bijimai masu yawa da 'yan maruƙa. # Wane ne zai fito daga Masar? Sarakuna zasu fito daga Masar.