ha_tq/psa/56/07.md

198 B

Yaya Dauda ya roƙi Allah ya yi da maƙiyansa?

Dauda ya roƙi Allah ya kawo masu fushin Allah.

Mene ne Dauda ya roƙi Allah yayi da hawayensa?

Dauda ya roƙi Allah hawayensa a kwalban Allah.