# Yaya Dauda ya roƙi Allah ya yi da maƙiyansa? Dauda ya roƙi Allah ya kawo masu fushin Allah. # Mene ne Dauda ya roƙi Allah yayi da hawayensa? Dauda ya roƙi Allah hawayensa a kwalban Allah.