ha_tq/psa/33/07.md

8 lines
207 B
Markdown

# Mene ne marubucin yace Yahweh yayi da ruwayen tekuna?
Ta tara ruwayen teku wuri ɗaya kamar tudu.
# Mene ne murubucin yace mazaunan duniya za su yi?
Dukkan mazaunan duniya su tsaya cikin tsoron Yahweh.