ha_tq/psa/33/07.md

207 B

Mene ne marubucin yace Yahweh yayi da ruwayen tekuna?

Ta tara ruwayen teku wuri ɗaya kamar tudu.

Mene ne murubucin yace mazaunan duniya za su yi?

Dukkan mazaunan duniya su tsaya cikin tsoron Yahweh.