ha_tq/psa/29/01.md

214 B

Wane ne Dauda yace ya gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma?

Dauda ya ce yayan Allah sun gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma.

Mene ne sunan Yahweh ya cancanta?

Sunan Yahweh ya cancanci ɗaukaka.