Dauda ya ce yayan Allah sun gane cewa Yahweh yana da ɗaukaka da girma.
Sunan Yahweh ya cancanci ɗaukaka.