Don mene ne Yahweh zai hallakar da abokan gabansa?
Zaya hallakar da su domin sun shirya mugunta a kansa.
Don mene ne shirin abokan gaban Yahweh ba za ya yi nasara ba?
Ba za yayi nasara ba domin Yahweh zai sa su koma baya kuma za ya ja kwarinsa a kansu.