ha_tq/psa/21/11.md

8 lines
260 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Don mene ne Yahweh zai hallakar da abokan gabansa?
Zaya hallakar da su domin sun shirya mugunta a kansa.
# Don mene ne shirin abokan gaban Yahweh ba za ya yi nasara ba?
Ba za yayi nasara ba domin Yahweh zai sa su koma baya kuma za ya ja kwarinsa a kansu.