|
# Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?
|
|
|
|
Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga rokonka don adalci, ya saurari kiran neman taimako, kuma ya kasa kunne ga addu'arsa
|
|
|
|
# Mene ne Dauda ya yi addu'a ya samu a fuskar Yahweh?
|
|
|
|
Dauda yayi addu'a baratarwarsa da zo daga wurin Yahweh.
|