ha_tq/psa/17/01.md

277 B

Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?

Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga rokonka don adalci, ya saurari kiran neman taimako, kuma ya kasa kunne ga addu'arsa

Mene ne Dauda ya yi addu'a ya samu a fuskar Yahweh?

Dauda yayi addu'a baratarwarsa da zo daga wurin Yahweh.