ha_tq/psa/129/01.md

279 B

Yaya kwanakin da aka kawo ma Isra'ila hari kuma duk da haka ba su kayar da ita ba?

A yi ta kai wa Isra'ila har kuma ba a kayar da ita ba tun ƙuruciya ta.

Mene ne masu huɗa suka yi bayan Isra'ila?

Masu huɗa suna huɗa bisa bayan Isra'ila kuma sumyi kuyyoyinsa da tsawo.