ha_tq/psa/129/01.md

8 lines
279 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Yaya kwanakin da aka kawo ma Isra'ila hari kuma duk da haka ba su kayar da ita ba?
A yi ta kai wa Isra'ila har kuma ba a kayar da ita ba tun ƙuruciya ta.
# Mene ne masu huɗa suka yi bayan Isra'ila?
Masu huɗa suna huɗa bisa bayan Isra'ila kuma sumyi kuyyoyinsa da tsawo.