ha_tq/psa/03/03.md

8 lines
211 B
Markdown

# Da mene ne Dauda ya kwatanta Yahweh?
Yahweh garkuwa ne gare shi, darajar sha, kuma wanda ke tallafar kaina.
# Me Yahweh yayi a lokacin da Dauda ya daga muryarsa gare si?
Ya amsa daga tsattsarkan dutsen sa.