# Da mene ne Dauda ya kwatanta Yahweh? Yahweh garkuwa ne gare shi, darajar sha, kuma wanda ke tallafar kaina. # Me Yahweh yayi a lokacin da Dauda ya daga muryarsa gare si? Ya amsa daga tsattsarkan dutsen sa.