ha_tq/pro/19/07.md

193 B

Me zai faru idan talaka ya kira abokinsa?

Idan talaka ya kira abokinsa, sun rigaya sun tafi.

Mene ne abin da mutum ke yi wanda yake son ran sa?

Mutumin da ke son ran sa na samun hikima.