ha_tq/pro/19/07.md

8 lines
193 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Me zai faru idan talaka ya kira abokinsa?
Idan talaka ya kira abokinsa, sun rigaya sun tafi.
# Mene ne abin da mutum ke yi wanda yake son ran sa?
Mutumin da ke son ran sa na samun hikima.