ha_tq/pro/06/17.md

192 B

Wane irin kafa ne Yahweh ya ki jininsu?

Yahweh ya ki jinin kafa mai saurin gudu su je su yi mugunta.

Wane irin shedu ne Yahweh ya ki jininsu?

Yahweh ya ki jinin shedu masu fadan karya.