# Wane irin kafa ne Yahweh ya ki jininsu? Yahweh ya ki jinin kafa mai saurin gudu su je su yi mugunta. # Wane irin shedu ne Yahweh ya ki jininsu? Yahweh ya ki jinin shedu masu fadan karya.