|
# Menene Bulus ya ke so Filimon ya yi game da dukan wani abu da Unisimus ya ke riƙe masa bashi?
|
|
|
|
Bulus ya na so ya biya Filimon dukan basussukan da Unisimus yake riƙe masa.
|
|
|
|
# Wane bashi ne Filimon ya ke riƙe wa Bulus.
|
|
|
|
Filimon yana rike wa Bulus bashin ransa ne.
|