ha_tq/phm/01/17.md

267 B

Menene Bulus ya ke so Filimon ya yi game da dukan wani abu da Unisimus ya ke riƙe masa bashi?

Bulus ya na so ya biya Filimon dukan basussukan da Unisimus yake riƙe masa.

Wane bashi ne Filimon ya ke riƙe wa Bulus.

Filimon yana rike wa Bulus bashin ransa ne.