ha_tq/phm/01/04.md

8 lines
259 B
Markdown

# Wane yanayi ɗabi'un mutum masu kyau Bulus ya ji game da Filimon?
Bulus ya ji labarin Kaunar Filimon, bangaskiyarsa a Ubangiji, da kuma amincinsa ga dukan tsarkaka.
# Bisa ga Bulus, menene Filimon ya yi wa tsarkaka?
Filimon ya wartsake zuciyar tsarkaka.