ha_tq/phm/01/04.md

259 B

Wane yanayi ɗabi'un mutum masu kyau Bulus ya ji game da Filimon?

Bulus ya ji labarin Kaunar Filimon, bangaskiyarsa a Ubangiji, da kuma amincinsa ga dukan tsarkaka.

Bisa ga Bulus, menene Filimon ya yi wa tsarkaka?

Filimon ya wartsake zuciyar tsarkaka.