ha_tq/oba/01/12.md

207 B

Menene Yahweh ya ce wa Edom kada ya yi game da Yahuza a ranar wahalar Yahuza?

Yahweh ya ce wa Edom kada ya yi murna saboda wahalar da ta sami ɗan'uwansa, kada kuma ya kwashe dukiyarsa a ranar wahalarsa.