# Menene Yahweh ya ce wa Edom kada ya yi game da Yahuza a ranar wahalar Yahuza? Yahweh ya ce wa Edom kada ya yi murna saboda wahalar da ta sami ɗan'uwansa, kada kuma ya kwashe dukiyarsa a ranar wahalarsa.