ha_tq/oba/01/01.md

152 B

Don wane dalili ne Yahweh ya aiko da jakada a cikin al'ummai?

Yahweh ya aiko da jakada a cikin al'ummai domin ya sa al'ummai su tashi su yaƙi Edom.