# Don wane dalili ne Yahweh ya aiko da jakada a cikin al'ummai? Yahweh ya aiko da jakada a cikin al'ummai domin ya sa al'ummai su tashi su yaƙi Edom.