ha_tq/num/35/26.md

8 lines
362 B
Markdown

# Yaushe ne mai ramako zai kashe mai kisa kuma ba zai zama mai laifin kisan kai ba?
Idan jinin mai ramako zai gamu da mai kisa a wajen iyakar birnin mafakan da ya gudu, to zai iya kashe shi kuma ba zai zama mai laifin kisan kai ba,
# Yaushe ne mai kisa zai samu kuɓutarwa domin ya koma zuwa ga malakar sa?
Zai samu yanci ya koma bayan mutuwar babban firist.