ha_tq/num/35/26.md

362 B

Yaushe ne mai ramako zai kashe mai kisa kuma ba zai zama mai laifin kisan kai ba?

Idan jinin mai ramako zai gamu da mai kisa a wajen iyakar birnin mafakan da ya gudu, to zai iya kashe shi kuma ba zai zama mai laifin kisan kai ba,

Yaushe ne mai kisa zai samu kuɓutarwa domin ya koma zuwa ga malakar sa?

Zai samu yanci ya koma bayan mutuwar babban firist.