ha_tq/num/31/16.md

385 B

Me ya sa Musa ya yi fushi da ce wa shugabanen sojojin Isra'ila suka bar matayen Midiyan da rai?

Musa ya yi fushi domin matayen Midiyan suka sa mutanen Isra'ila, ta wurin shawaran Balaam, suka yi zunubi ga Yahweh.

Wanene Musa ya umarce shagabanen sojojin Israila su kashe?

Musa ya ce wa shugabanen su kashe dukan ɗa na miji kikin yara da dukan mace da ta taba kwana da na miji.