8 lines
385 B
Markdown
8 lines
385 B
Markdown
|
# Me ya sa Musa ya yi fushi da ce wa shugabanen sojojin Isra'ila suka bar matayen Midiyan da rai?
|
||
|
|
||
|
Musa ya yi fushi domin matayen Midiyan suka sa mutanen Isra'ila, ta wurin shawaran Balaam, suka yi zunubi ga Yahweh.
|
||
|
|
||
|
# Wanene Musa ya umarce shagabanen sojojin Israila su kashe?
|
||
|
|
||
|
Musa ya ce wa shugabanen su kashe dukan ɗa na miji kikin yara da dukan mace da ta taba kwana da na miji.
|