ha_tq/num/24/08.md

390 B

Daga wane wuri ne Allah ya kawo mutanen sa?

Allah ya kawo mutanen sa daga Masar.

Menene zai faru da al'ummai da za su yi faɖa da Isra'ila?

Balaam ya ce Isra'ila za su ci al'ummar da za ta yi faɖa da su, za su kakarya ƙasusuwar su gutsu gutsu, kuma su harbe su da kibiyoyin su.

Menene Balaam ya ce game da ƙarfin Isra'ila?

Balaam ya ce ƙarfin Isra'ila kamar kutunkun ɓauna.