12 lines
390 B
Markdown
12 lines
390 B
Markdown
|
# Daga wane wuri ne Allah ya kawo mutanen sa?
|
||
|
|
||
|
Allah ya kawo mutanen sa daga Masar.
|
||
|
|
||
|
# Menene zai faru da al'ummai da za su yi faɖa da Isra'ila?
|
||
|
|
||
|
Balaam ya ce Isra'ila za su ci al'ummar da za ta yi faɖa da su, za su kakarya ƙasusuwar su gutsu gutsu, kuma su harbe su da kibiyoyin su.
|
||
|
|
||
|
# Menene Balaam ya ce game da ƙarfin Isra'ila?
|
||
|
|
||
|
Balaam ya ce ƙarfin Isra'ila kamar kutunkun ɓauna.
|