ha_tq/num/24/06.md

191 B

Kamar yaya ne Balaam ya kwatanta kyaun wurin da Isra'ila ke zama?

Balaam ya kwatanta kwarurrukan kamar gonaki a gefen kogi, kamar aloyes da Yahweh ya shuka,kuma kamar al'ul a gefen ruwaye