ha_tq/num/18/14.md

247 B

Menene mutanen za su saya kuma?

Mutanen tilas su saya kowane haifuwar fari da haifuwar fari na dabbobi marasa tsarki.

A wane lokaci ne mutanen za su saya haifuwa maza na fari?

Mutanen za su saya hafuwa maza na fari bayan su cika wata daya.