ha_tq/num/18/14.md

8 lines
247 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene mutanen za su saya kuma?
Mutanen tilas su saya kowane haifuwar fari da haifuwar fari na dabbobi marasa tsarki.
# A wane lokaci ne mutanen za su saya haifuwa maza na fari?
Mutanen za su saya hafuwa maza na fari bayan su cika wata daya.