ha_tq/num/17/03.md

16 lines
479 B
Markdown

# Sunan wai ne Yahweh ya umarce Musa ya rubuta a kan sandan Lebi?
Yahweh ya umarce Musa ya rubuta sunan Haruna a kan sandan Lebi.
# Menene Musa zai yi da sanduna goma shabiyu?
Musa zai ajiye sandunan a cikin rumfar haduwar a gaban ka'idodin alƙawari.
# Menene Yahweh ya ce zai faru da sandan da Yahweh ya zaɓa?
Sandan mutumin, da Yahweh ya zaɓa, zai taho.
# Menene zai faru idan Yahweh ya sa sandan ya tahu?
Yahweh zai sa gunagunin da mutane ke yi a kan Musa ya tsaya.