ha_tq/num/17/03.md

479 B

Sunan wai ne Yahweh ya umarce Musa ya rubuta a kan sandan Lebi?

Yahweh ya umarce Musa ya rubuta sunan Haruna a kan sandan Lebi.

Menene Musa zai yi da sanduna goma shabiyu?

Musa zai ajiye sandunan a cikin rumfar haduwar a gaban ka'idodin alƙawari.

Menene Yahweh ya ce zai faru da sandan da Yahweh ya zaɓa?

Sandan mutumin, da Yahweh ya zaɓa, zai taho.

Menene zai faru idan Yahweh ya sa sandan ya tahu?

Yahweh zai sa gunagunin da mutane ke yi a kan Musa ya tsaya.