ha_tq/num/16/33.md

445 B

Menene ya faru da kowane mutum a iyalin su?

Kowa a cikin iyalin su ya shiga kasa da rai cikin lahira, kasa ya rufe su, kuma sun halaka daga cikin al'ummar.

Menene dukan Isra'ila suka yi, kuma tsoron menene suka ji?

Dukan Isra'ila sun gudu domin sun ji tsoro ko kasa zai hadiye da su ma.

Menene ya faru da maza 250 wadanda suka mika turare ga Ubangiji?

Wuta ya haskaka daga Yahweh kuma ya halakar da maza 250 wadanda suka mika turare.