ha_tq/num/16/33.md

12 lines
445 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Menene ya faru da kowane mutum a iyalin su?
Kowa a cikin iyalin su ya shiga kasa da rai cikin lahira, kasa ya rufe su, kuma sun halaka daga cikin al'ummar.
# Menene dukan Isra'ila suka yi, kuma tsoron menene suka ji?
Dukan Isra'ila sun gudu domin sun ji tsoro ko kasa zai hadiye da su ma.
# Menene ya faru da maza 250 wadanda suka mika turare ga Ubangiji?
Wuta ya haskaka daga Yahweh kuma ya halakar da maza 250 wadanda suka mika turare.