ha_tq/num/11/13.md

122 B

Menene mutanen suka roka lokacin da suka yi kuka a gaban Musa?

Sun yi kuka a gaban Musa suka tambaya nama domin su ci.