# Menene mutanen suka roka lokacin da suka yi kuka a gaban Musa? Sun yi kuka a gaban Musa suka tambaya nama domin su ci.