8 lines
323 B
Markdown
8 lines
323 B
Markdown
# Wanene ya rubuta litafin Nahemiya?
|
|
|
|
Nahemiya ne ɗan Hakaliya ya rubuta litafin Nahemiya
|
|
|
|
# A wane lokaci ne Nahemiya ya tambayi Hanani da waɗansu mutane daga yahudawa akan Yahuda waɗanda suka gudu, da kuma suka rage wadanda ke can, da kuma game Urshalima?
|
|
|
|
Ya tambaye su a cikin watan kislev ne, a shekara ta ashirin.
|