ha_tq/neh/01/01.md

323 B

Wanene ya rubuta litafin Nahemiya?

Nahemiya ne ɗan Hakaliya ya rubuta litafin Nahemiya

A wane lokaci ne Nahemiya ya tambayi Hanani da waɗansu mutane daga yahudawa akan Yahuda waɗanda suka gudu, da kuma suka rage wadanda ke can, da kuma game Urshalima?

Ya tambaye su a cikin watan kislev ne, a shekara ta ashirin.