ha_tq/mrk/12/43.md

4 lines
196 B
Markdown

# Me ya sa Yesu ya ce wannan gwawruwa da bata da kome ta saka fiye da dukka wadanda suka sa baiko?
Yesu ya ce ta sa fiye da domin ta bada a cikin rashin ta bayan saura sun bayar a cikin yawaita.