ha_tq/mrk/12/43.md

196 B

Me ya sa Yesu ya ce wannan gwawruwa da bata da kome ta saka fiye da dukka wadanda suka sa baiko?

Yesu ya ce ta sa fiye da domin ta bada a cikin rashin ta bayan saura sun bayar a cikin yawaita.