ha_tq/mat/25/14.md

4 lines
203 B
Markdown

# Menene bayi masu talanti biyar da biyu suka da talantinsu a loƙacin da maigidansu ya yi tafiya?
Bawa mai talanti biyar ya sake yin wani talanti biyar, kuma mai talanti biyu ya sake yin talanti biyu.