ha_tq/mat/25/14.md

203 B

Menene bayi masu talanti biyar da biyu suka da talantinsu a loƙacin da maigidansu ya yi tafiya?

Bawa mai talanti biyar ya sake yin wani talanti biyar, kuma mai talanti biyu ya sake yin talanti biyu.